💞💕 *SO KENAN*💞💕 7-8JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI. NA KHADIJA UMAR ABDULLAHI GARKUWAR JARUMAI CE 💪🏽GA MAI SON A TALLA TA MASA HAJAR SA SE YA TUNTUBE NI TA WANNAN NUMBER👇🏻08069167242بسم الله الرحمن الرحيمAi gara da zai mutun taki dn ni kumq sai ki kyale ni ai ko? Jarababbiya kawai .Kmar Sahal ya kara kunna Hajja haka ta sake rushe wa da wani kukan kmar karamar yarinya tana cewa""" Ba nice jarababbiya ba Aisha da Abdullah ne jarababbu shege dan nema , murmushi Sahal ya dnga yi sannan ya mike ya dube ta yace"" tnda bakya nemana kar ki sake aikawa a kirani bare ki zo ki nuna mn hali Yana gama fada ya juya ya fice daga palourn Hajja ko ta bishi da harara da zagi.Wani corridor dn ya sake shiga ya taka wani step ya shiga wani palourn.Makeken palour ne iya ganin mai gani an kawata shi da abubuwan alfarma babu hayaniya cikin palourn komai daidai daga kan carpet waja farar mata ce kyakykyawar gaske ta kishingida da tumtum hannun ta rike da cazbaha bakin ta kadai ke motsi alamr tana tasbihi ga ubangijin ta.Da sallama Sahal ya shiga palourn matar ta dago kanta ta kalle shi ta sakar masa murmushi sannan ta tafa hannun ta sau biyu daga kai Sahal yayi shima Yana sakar mata murmushin sannan shima ya tafa hannayen sa sau biyu .Gefen ya je ya kwanta ya dora kan sa a kan kafar yana kallon fuskar ta murmushi kawai suke sakar wa juna sannan ta dena murmushin tayi masa alamu da hannun kamr tana neman wani abu ya gane me take nufi dn haka shima ya rage murmushin tare da dage kafadar sa alamar bai sani ba .Harara matar ta watsa ma sa sannan ta ture shi daga kan kafar ta ta fuskance shi ta nuna masa saman pop sannan ta taba saitin zuciyar ta sannan ta hada karamin Dan yatsan ta na dama dana hagu da daure su alamar sure ko soyayya , dariya sosai Sahal ya shiga yi daga bisani ya bude baki kamr ba shi ba yace "' nifa ba abnda nake mata kuma ina son ta kawai dai banason raini ne Kuma kinsan Nusaiba rawar kai gare ta ,dungure masa kai matar tayi tana karkada hannun ta alamr kashedi tare da jan kunne.Sosaiiii Sahal yake farin ciki a duk sanda yake tare da ummin sa haka ya hade hannyen sa biyu ya rike kunnuwan sa alamar tuba dariya sukayi gaba daya suna jin kaunar juna har karkashin zuciyar su.Faraar dake kan fuskar Sahal ce ta dauke nan da nan damuwa karara ta bayyana akan fuskar ummi tayi masa nuni da hannu alamar menen"" cike da damuwa ya hadiyi wani yawo mai daci yace "' ummi na hakika dk sanda nake tare da ke ina tsintar kaina cikin farin ciki mara misaltuwa saidai zuciya ta kwadayin ta shine ta sake jin sautin muryar ki wasu hawaye masu dumi suka fara sauka akan fuskar Sahal yace "" ina son jin muryar ki ummi shekara goma kenan rabo na jin muryar ki ina marmarin jin ta ummi na.Murmushi mai ciwo ummi tayi ta jawo sahal ta rungume shi ta shiga share masa hawaye sannan tasa danyatsan ta manuniya ta taba harshen ta taba idanuwan ta guda biyu ya taba kunnen ta sannan ta nuna sama alamar Allah yana ji kuma yana gani.Ganin har lokacin akwai damuwa a fuskar Sahal yasa ummi Jan sa da hira irin ta bebaye har ya saki jiki yana dariya kamr ba shi ba.Jona yana sakin khadija tayi taga taga zata fadi maryama ta rike ta har lokacin Bata gama dawo wa daidai ba haka maryama ta jata suka bar wajan ,saida sukayi tafiya sosai sannan maryama ta samu wani dakali ta zauna ta zaunar da khadija ta dube ta fuskar ta babu walwala tace'""kin bani mamaki khadija kin zubar da kimar mu kin zubar wa da kanki mutum ci ina so ki sani dk wani abu mai kima killace shi ake kudade ana kaisu banki ne saboda darajar su dk kankantar gold zaki ganshi a killace ciki box ko glass balle mutum Kuma mace mai kima da daraja ko yanzu Jona ya nuna miki baya kaunar ki tnda ya iya sumbatar ki a titi daga karshe ya zuba miki maruka a gaban wannan yan iskan abokan nasa iya kar wulakancin da jona zeyi miki khadija yayi miki wanda zaisa ki gane baya son ki kuma ba zai so ki ba.Ajiyar zuciya khadija ta sauke ta dubi maryama tace inda nice ma sawa zuciya ta son Suhail da tni na cire shi maryama kirji na zafi yake kome zaimn bana ganin laifin sa ya share hawayen ya cigaba da ce wa nakan yi addua Allah ya cire mn so Suhail amma daidai da rana daya ban taba jin son sa ma raguwa ba kullm karuwa yake yi maryama ina ji a jiki na Suhail yana bukata ya inaji a jiki na zan iya bada gudumawa acikin rayuwar sa maryama zan iya rayuwa da Suhail a kowane irin yanayi koda zai zama mara idanun gani mara kafafun takawa zan rayu dashi maryama son Suhail a jini na yake da ruhi na nake son shi ba da iya zuciya ta ba, iyakar kaunar da zaki nuna mn shine ki taya ni rokon ubangiji ya hada rayuwa ta da ta Suhail.Jikin maryama yayi sanyi sosai ta tabbatar kalaman da khadija ke furtawa da zuciyar ta suke *SO KENAN*maryama ta furta cike da tausayin khadija tace *ASHE HAKA SO YAKE*(next book) sharewa khadija hawayen ta shiga yi tare da fatan Allah ya kawo mata dauki.Ranar da basu je makarantar ba haka suka zauna har aka tashi sannan suka nufi gida.Da sallama khadija ta shiga gidan saidai amsa sallamr yazo mata a baibai domin kuwa duka kawai taji ta ko ina a jikin tn tana kuka mai sauti da hawaye har ya dena tin ta na gane abnda yake Faruwa har ta dena fahimtar komai.Jona yanayin wanka ya shiga dakin inna yayi sallar azahar da laasar domin shi kansa bai yadda da tsarkin dakin sa ba.Jiki a mace ya fito ya nufi dakin sa y fara gyara wa saidai baiyi nisa ba ya fara tuno mafarkin da yayi nan take wani mugun felling ya ziyar ce shi dick dinshi ya fara motsi kafin wani lokaci ta mike sosai babu abnda take bukata sai khadija nan da nan mararshi ta fara murdawa haka yaja gefe ya zauna dafe da marar sa.....Oum sharifat ce
0 Comments