💕💞 *SO KENAN* 💞💕 5-6JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI NAKHADIJA UMAR ABDULLAHI GARKUWAR JARUMAI CE 💪🏽بسم الله الرحمن الرحيم.Haka yayi ta zubar da hawaye ba tare da yana kokarin share su ba har ya gama wankan ya fito direct wani daki ya nufa Wanda yake kaca kaca kamr ba adam ne kwana ciki ba wata karamar wardrobe ya bude ya dakko kanana kaya wando crazy ya saka ya fito daga dakin ya kalli tsohuwar dake zaune da murmushi yace Inna ta sannu da gida harara matar da ya kira da inna ta zabga masa wacce ta sashi sakin murmushi wada ya fito da zallar kyawun sa badon nasan Sahal a cikin gidan sarautar ba da tabbas zan iya cewa Jona ne amma yanayin banbancin rayuwa yasa dole a kwai bambamci ko wajan harke ma da kyan jiki Sahal yafi Jona Amma fa kamannin har sun yi yawa .Kallon yanda yake murmushi tayi itama ta sake mayar masa da murmushin tace kaida waye dan yamutsa fuska yayi kmr bayason maganar yace "" khadija ce"" sauke ajiyar zuciya tayi ta ce "" Suhailu yarinyar nan tana son ka sosai meyasa kake bata mata rai ? Gurin zama jona ya nema kusa da innar yace "" inna ta yarinyar mai hankali ce iyayen ta sun bata tarbiyya mai kyau sannan bakiga yanda mutane masu hankali suke zuwa neman auren ta ba me zatayi dani? Nida iyaye na suka yarda ni waye ma ya sani ko"" bai karasa fada ba inna tasa hannu ta toshe masa baki tare da girgiza masa kai cikin damuwa ta ce"' Sahailu kar ka sake furta komai akan iyayen ka inda basa sonka da ba zasu bari su haifeka ba ina ji a jiki na kai dinnan sai ka zama abn alfahari a wannan duniyar.Bai jira ya gama jin abnda zata ce ba ya tashi ya shige dakin sa ya bugo kofar da karfi ya janyo kwalin sigari ya sa mata wuta ya fara sha shi kadai a cikin dakin ga hayaki amma haka ya shanye kwali guda tare da wiwi mai yawa kafn laasar ya buge a wajan sai bacci ko sallar azahar dn da yayi niyyar tafiya bai je ba.Cikin wani kyakykyawan lambu maabocin korayen shuke shuke da jakaye tsakiyar lambun sweming fool ruwa nata sama yana kasa gwanin ban shaawa bakajin komai sai kukan tsuntsaye daga gefe wani lallusan lallausan carpet ne mutane biyu na hango a kansa da isata wajan na iske Jona sanye da yar karamar riga irin ta shan iska maballan gaban rigar a bude sai dan three quarter a jikin a kwance yake yayin da khadija ke samn sa tana sanyi da best pink da dan karamin wando iya cinya shima pink gashin kanta yasha gyara banda kamshi babu abnda yake yi ta daure shi a ribbon pink a tsakiyar kansa a kwance take rub da ciki a kan jona hannayen ya na kan faffadan kirjin sa tana wasa da lausasan gashin yayin da hannayen jona gaba daya suna kan kugun khadija ya rike ta gam.Danyasta manuniya tasa ta fara jansa kmr mai zane tndaga wuyarn sa har krjinsa ya cigaba da tafiya har tazo daidai cibin sa ta saka harshen ta ta fara wasa dashi cikin cibin cike da fitar hayyaci jona ya burkito ta ta dawo saman shikuma yayi mata rumfa da kirjin sa ya rarumi bakin ta shiga Bata kiss ta koina sannan ya zira harshen sa ya dinga tsotsar harshen ta like sweet a tare suka dinga sauke wani irin numfashi mai nuni da sun lula duniyar Dadi.Bum bum kake ji a kofar dakin jona a gigice jona ya farka ya fara duban inda yake dakin sa ne cikin ragoye ragoyen guntayane sigarin sa yasha muryar inna ya jiyo tana cewa Suhailu lafiya kuwa ? Kai meyasa ka cika zuciya ne ? To ka fito anyi sallar laasar tndazu ko azahar bakayi ba bata karasa maganar jona ya fito daga dakin ya kalli inna ya zabga mata harara ciki ciki yake maganganu wansa bata fahimci me yake cewa ba haka ya sake dibar ruwa ya shiga toilet.Daga cikin wayar Sahal wata zazzakar murya ce cike da shagwaba tace "prince tn dazu nake Kiran ka fa amma kaki picking "" ya dauki tsawon minti guda kfn ya sauke wata boyayyiyar ajiyar zuciya yace "" dama na zauna zaman jiran kiran ki ne ? "" Aa tace yanayin muryar ta ya sauya zuwa damuwa tace "" dama inason ganin ka ne idan zan samu "" nan ma dai sai da ya dauki lokaci kafin yace "" ki same ni a lambu karfe biyar kinsan banason African time yana gama fada bai jira cewar ta ba ya kashe wayar , a hankali ya mike ya shiga toilet.Ya jima a ciki kfn ya fito daure da towel a kugun sa gaban ya nufa yaja kujera ya zauna ya fara murza tsadaddun mayuka a fatar sa sannan ya fara gyra kyakykyawan gashin kansa mai kama da na larabawa . Wani danyen yadi milk colour ya dakko mai sharara ya saka sannan ya daura agogon sa kirar Rado copy hular kansa me mala buni copy sannan ya dakko takalmin sa London rd shima copy turaruka kala kala ya shiga fesawa a jikin sa sannan yasa kafar sa a hanyar fitowa daga part dn.Cike da jin kai da mulki Sahal take takawa dk inda yabi bayi ne ke zubewa suna kwasar gaisuwa wasu ya daga musu hannu wasu kuma ya wuce abnsa.Wani katafaren Palor ya nufa da sallama a bakin sa ya shiga palourn barorin dake aikin cikin palourn suka shiga zubewa suna kwasar gaisuwa daga kansa kawai yayi dk suka fice daga palourn.Zama yayi kan kujerar dake palourn ya dubi wata fara kyakykyawar tsohuwa yace "" Hajja mn tashi lafiya ?""".Kallon banza Hajjar tayi watsa masa ta ci gaba da shan fruit dn dake gaban ta, ganin irin kallon da tayi masa yasa shi kwantar da kansa jikin kujerar ya lumshe ido kmr mai bacci, motsawar da bakin sa keyi kadai yana tasbihi zai tabbatar mka da idon sa 2 tsahon lokaci suka dauka a haka daga bisani Hajja ta kalleshi ta yamutsa fuska tace ""'Sahalu wllh zanci uban ka shegen yaro mai bakin hali se yanzu kaga damar zuwa gaishe ni ? Dagowa Sahal yayi daga kwancen ya dube ta da kaifafan idanuwan sa yace "" kar ki sake ce mn wani Sahalu idan baki iya cewa Sahal ba ki bari masifaffiyar tsohuwa kawai""Hannu Hajja ta dora aka ya fashe dakuka tana cewa ai dama kai ba dan mutunci bane sai kuma ta daga hannu sama tace """ Allah ka dawo mn da Suhailu na nasan da shine da ya mutuntani. kuka sosai hajja keyi amma fa ko dugon hawaye babu.( NIDAI NACE WANE SUHAILUN TAKE NEMA KU TAYA NI DUBAWA🤪)OUM SHARIFAT CECOMMENT AND SHARE PLEASE👏🏼 )
0 Comments