*🌹*RASHIN TABBAS*🌹ByJagabar royal star✍️✍️💪💪*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A}https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_*Alk'alaminmu 'yancinmu*Page:-11&12__________________Cikin nutsuwarsa yayi picking call d'in tare da kara wayar a kunnansa yayi shuru ba tare da ya ce komai ba, amma fuskan nan tashi d'auke da murmushidaga can 'bangaren Mommynsa da taji shuru, itama se tayi shurun ba tare da tace komai ba amma a saman fuskarta murmushi kawai takeyi, almost 3minute sannan ya bud'e baki a hankali ya furta ""First love""banza tayi dashi kamar bata ji shi ba, aikuwa cikin shagwa'ba ya kuma cewa ""uhm uhm uhm first love plz say something mana ",daga can 'bangaren ta soma dariya kafin tace"Wallahi my Son baka da kirki har ni zan kira ka atleast 5times amma bakai picking call d'ina ba, sannan kayi picking d'in ma nice kake so na fara yi maka magana?? to sannu isashshe", ta k'arasa maganar tare da zabga harara tamkar yana gabantaduk da da wasa tayi masa k'orafin amma seda yaji wani iri yana k'aunar mahaifiyarsa fiye da kowa da komai dan haka cikin sanyin murya ya ce""am so sorry my first love kiyi hak'uri wallahi 2days nayi busy sosai shiyasa, yanzu kuma da kikaimun misscall bacci nake shiyasa but kiyi hak'uri my happiness", magana yake tamkar baya san yinta, daƙyar yake motsa la'b'bansa Seda ta jira yakai aya sannan tace"'ai shikenan na maka uzuri dama kira nai naji lafiyarka, ya aikin naka??", ta jefa masa tambayar tare da kai idanunta kan Alhaji Sulaiman wanda ke saukowa daga upstairs jikinsa sanye da riga armless da wando 3q k'afarsa sanye cikin sleepper masu kyan gaskedaga can 'bangaren ya ce""aiki alhmdllh my first love, aiki ya kacamemun, i need ur prayer at any time", "Karka damu addu,a kullum cikin yi maka ita nake yi, Ubangiji yaci gaba da dafa maka a duk abunda kasa a gaba" Cewar mommyn ""amsawa yayi da amin,kafin ya kuma cewa""First love ina Raudha tinda akai bikin shikenan tadena nemana kwata-kwata kuma sometimes Ina kiran layinta but se inji is not available", ya k'arasa maganar tare da zuro k'afafunsa daga saman bed d'in ya zauna sosai a bakin gadontini mommy ta soma in.ina amm...uhm dama unnmmm "Alhaji Sulaiman ne ya kafeta da ido ganin duk ta dabar barce yasa ya mik'a hannu ya kar'bi wayar tare da kiran sunan shi""IMRAN"jin muryar mahaifinsa yasa shi fad'in"na,am Daddy dama kana kusa da Mom, yanzu nake tambayarta Raudha ta dena nemana Daddy bansan meyasa ba""Kawar da zancen Alhaji Sulaiman yayi,ya shiga tambayarsa ya aikinsa na nantinda mommy ta bashi wayar ta zauna kan kujera 2 seater take ta rusar kuka Imran ya tayar mata da mik'i na rashin Raudha, gashi Mahaifinsa ya hana ta fad'a masa halin da ake ciki na rashin Raudha da suka yiSun jima suna wayar kafin suka yi sallama, zama Alhaji Sulaiman yayi kusa da Mommyn ya tsaya yana kallonta yanda take kuka tamkar wadda akaiwa bushara da wutar jahannama Can yayi ajiyar zuciya yace""haba Hannatu yanzu fa wata d'aya kenan da rasuwar Raudha har yaushe zaki dena wannan kukan, se kace ba musulma ba, Allah ne fa ya bamu ita, kuma shine ya kar'bi kayarsa sa bo da me kike nema kiyiwa Allah butulciaddu,a ita ya kamata kiyi mata bawai kuka ba, tinda ya fara magana ta d'ago jajayen idanunta da suka jajir ta zuba masa su, fuskar nan tayi kaca -kaca da hawaye, daƙyar ta iya bud'a baki ta fara magana""Haba Abban Imran wallahi dole nayi kuka, ko ruk'o aka bani Yarinyar nan irin kisan wulak'ancin da akai mata dole nayi kuka bare kuma ni na haifeta da cikina, sannan na kasa yadda cewa Muhseen ne yayiwa Raudha irin wannan kisan har yanzu wallahi, gashi ka hana a fad'awa Imran Dan me zaka ce kuma na dena kuka??? ni kad'ai nasan rad'ad'in da zuciyata take ciki, wallahi summa tallahi har yanzu nasa aimun secret investigation akan wannan lamarin bazan bar jinin Raudha ya tafi a banza ba, tinda ka hana Imran ya sani ai ni ba zaka hanani abunda duk nai niyyar yi ba",Cikin 'bacin rai duk take wannan maganganun tini Alhaji Sulaiman ya mik'e tsaye tare da daka mata wata gigitacciyar tsawa yana zare mata idanunsa wad'anda tini sun kad'a sunyi jajir, cikin 'bacin rai ya ce"Hannatu ni kika rufe ido kina fad'awa maganganu san ranki?? sa bo da na miki nasiha!!! lallai kin isa kin tumbatsa, toh kisani muddin na isa dake a yanzu anan wurin ina so ki ajiye maganar kisan da akaima Raudah kamar yanda na umarce ki, Raudha dai "yata ce ba ke kad'ai kika haifeta ba, nayi nawa binciken kuma nakai me laifi court har an yanke masa hukunci dan haka magana ta k'are",Se Kuma ya sassauta muryarsa yaci gaba da cewa"Kiyi hak'uri me hak'uri yana tare da nasara a ko ina, ko kin manta Allah ne yace yana tare da masu hak'uri,dan hk ki kwantar da hankalinki wani irin murmushi gefen baki tayi kafin Kuma da sauri tasa hannu tafara goge hawayenta sannan ta kalle shi tace""Give me my phone"Mik'a mata wayar yayi jiki a sanyaye yace"Toh kiyi murmushi Mana!Murmushi tasaki a k'ok'arinta na danne 'bacin ranta sannan tace Masa""Muje dinning dinner is ready Tin ranar da Aunty Laura taje gidan Ummu batasake komawa ba, haka kuma bata sake kiransu a waya ba,Ummu ma ta tattarata ta watsar ta zubawa sarautar allah Ido, a gefe guda kuma tana mamakin sauyawar da Laura tayi lokaci guda, amma taci alwashin seta gano dalilin dayasa Laura ta juya musu baya. ☘️ *PRISON* ☘️Zaune yake ya zuba uban tagumi yayi wata irin muguwar rama ta fitar hankali,yayi bak'i tamkar ba Muhseen d'in nan ba d'an gayu me ji da k'uruciya, sauran "yan d'akin kuwa se sabgoginsu sukeyi masu musu nayi ,masu wasan banza nayi shidai Yana zaune wuri d'aya tunani tamkar ze fasa kwakwalwarsa, tabbas yasan wnn mak'ark'ashiya ce aka shirya masa,Kuma koma su waye tabbas sunyi nasara a kansa,babban abunda yake bashi mamaki yanda bega Aunty Laura ba kwata kwata,batazo ba tinda aka zo aka kamashi,batazo court ba lokacin da ake Shari,ah toh me hakan ke nufi???? yana cikin wannan tunanin ne yaji wani daya cikin "yan d'akin nasu me suna uban zuga yana cewa""Wannan tunanin baze kaika ko Ina ba yaro kawai kasaki jiki ka fawwalawa Allah ka ka zauna zaman jiran wa,adinka yacika kamar yanda mukai, mu nan daka gan mu duk miyagu ne, mutanan banza ne mu shiyasa ko damuwa banayi da zaman mu a nan wajan, yanzu ma planning muke had'awa ta hanyar da zamu bi mu gudu daga wannan gidan azabaryak'arasa maganar yana wata shashashar dariya da girman sa da komai amma yazama wani soko malohoshidai Muhseen bece masa komai ba,se Ba'ba ne ya kar'bi maganar da cewa""Haba ya zaka kwafsa mana,kawai daga ganin mutum ka Kama kwashe sirrin mu kana fad'a masa idan bakinsa bakin aku ne fa,dallah malam ka yarfass kasawa bakinka sakata,ka kyaleshi idan yaga ze saki jikinsa yasaki idan Kuma baze saki ba shiyasani cannnn ta yagamassshidai Muhseen bece musu komai ba binsu kawai yake da Ido yana nazarin kowanne a cikin su,abunda yadamesa daban sukuma abunda suke tunani daban,yanaso ya tambayesu game da yanda tsarin gidan yake amma ya lura ba mutanan arzik'i bane dan haka yaja bakinsa yayi shuru yana cikin wannan tunanin wani gandiroba yazo bakin k'ofar nasu da wata farar paper a hannunsakallon su yayi d'aya bayan d'aya sannan ya mayar da idanunsa kan takardar,biro yazaro jikin aljihun uniform d'insa ya d'anyi rubutu kan takardar sannan yakuma kallon su yace""Number 52 da number 44 sufito waje,ya k'arasa maganar yana k'ok'arin bud'e k'ofar Tinda sukaji ankira numbobin su suka mik'e tsaye wasu tsoffi ne su buyi Suka fito, dama tinda sukaga wannan gandiroban sun san aikin wahala za,a Sanya su dan shi ganin sa ba alkhaeri bane a fad'arsubayan sun fito yakuma kallon takardar sannan yace""Ina mumber 56 shima yafitoshuru Babu Wanda ya motsa a cikinsu,Muhseen da besan shi ake kiraba ya duk'ufa yanata tunani, shikuwa gandiroban Jin shuru na Wanda yataso yasa shi yakuma kallon takardar yakuma maimaita musu Amma still shuru ba Wanda yataso sema Suka shiga kallon kalloa fusace yace """Wanene Muhseen Imam Ali??? Yayi tambayar yana kallon su d'aya bayan d'ayada sauri Muhseen yad'ago yazuba masa ido a hankali yamik'e ya tunkari k'ofar tare da cewa "ninewani banzan kallo gandiroban yashiga watsa masa kafin yace""Saboda k rainawa mutane wayo kanaji ana kiranka Amma kayi kunnan uwar shegu da mutane toh idan bakasani b bakasani daga ynzu Kaine number 56 yak'arasa maganar tare da ingizo k'eyar Muhseen gaba ya hankad'osho daga cikin d'akin✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
0 Comments