💕💞*SO KENAN*💕💞
Love and romantic story
na canja sunan labarin daga shinake so zuwa *SO KENAN*
3-4
JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI
NA
KHADIJA UMAR ABDULLAHI GARKUWAR JARUMAI CE
بسم الله الرØمن الرØيم
"Zaki iya ranki y dade"" jakadiya ta fada kanta a kasa, murmushin jin dadi jakadiya tayi sannan ta hade fuskar ta tamkar bata taba dariya ba tace"""jakadiya kice da waziri ya amsa kira "" kara dukar da kanta jakadiya tayi sannan tace "" ze amsa uwar daki na tana gama fada ta tashi ta fice daga bangaren ta nufi bangaren waziri.
Daga bangaren hagu na gidan sarautar wani kyakykyawan part ne Wanda yasha farin fenti mai adon golden kofar part dn bayi ne sunanta zirga zirga , haka na samu na kutsa kaina ciki """ Ma sha Allah shine abnda na furta daga shiga cikin part dn basai an fada maka irin haduwa da kuma tsaruwar part dn ba ga tsuntsaye dangin su aku da fararen tantabaru wanda bature ke ce musu bullet suna ta yawo daga can gefe ruwa ne gwanin ban shaawa yana ta kyalli gefen sa kuwa dawisu ne suke ta baza shudayen gashin su mai kyallin golden tsayawa baku labarin wannan part ma Bata lokaci ne kudai kawai ku lissafa da kanku.
Ba wai yafi part dn fulanin gobir bane aa saidai nutsuwa da sassanyar iskar dake busawa a wajan kadai zai karawa zuciyar mutum nutsuwa.
Daga bangaren dama wani step ne guda biyar kana hawa zaka iske wani corridor inda zai sada ka da palourn yarima Sahal , cike da karambani ko na fada ciki tnda cikin corridor dn nake jiwo sautin kararun alquran cikin wata zazzakar murya mai sanyi da taushi daga cikin palourn kuwa komai da ciki fari ne tn daga kan kujeru da cuttons fa carpet komai farina akan carpet yake a zaune ya jingina bayan sa kujera a hankali da sanda na karasa kusa dashi Yana sanye da farar amless da bakin three quarter kyakykyawar farar kafar sa a mike gashi kwance bisa kafar luf dashi , cikakken namiji mai dan fadi fari tass dashi dogo kan sa ya jingina da kujerar dake bayan sa idanun sa a rufe yana karatun suratu taubah saida na kara matsawa don tabbatar da cewa shine sannan na amince cewa shine ba kira'ar wani balaraben yake bi ba.
Wayar sa dake gefen sa tayi kara har sau uku sai a na hudun ne ya bude idon sa ya dauki wayar ba tare da ya duba ba ya saka wayar a kunne yayi shiru.
Khadija jin bakin Jona a kan bakin ta yasa ta dan tsorata Amma jin yanda yake bata ruwan kisses yasa tayi luf a kirjin sa cike da shaukin so da kauna , a zuciyar ta na mamakin wai yau itace a kirjin jona bata karasa tinanin ba ya katse sakamakon jin wani wurgi da akayi da ita kuma aka biyo ta da lafiyayyun maruka , idanun ta ta shiga murzawa tana girgiza kanta nan dai ta tabbatar da cewa a duniyar mutane take kuma wannan marin daga hannun jona ya fito ,tana cikin mamakin ta tsinci muryar sa cikin kakkausan kashedi yake cewa "" nasan wannan shine abnda kike so ko? Shine abnda yasa kika like mn to gashi kin samu idan kuma kika sake na kara ganin wannan fuskar taki sena lalata miki ita yana karasa fada ya bar wajan a fusace yana huci.
Tafiya ya dingayi ko gaban sa baya gani har ya karasa gida ko sallama beyi ba ya kutsa kansa cikin gidan Yana huci , wata tsohuwa dake tsakar gida tana ta lazimi da alamun sallah ta idar ta fara masa mgana da alamun damuwa a fuskar ta .
""" Sahalu lafiya kuwa? Sahalu menene ? Wani ya taba ka? dk wannan maganar da tsohuwar keyi baisa Jona ya kulata ba ya debi ruwa a bokiti ya shige toilet ya fara sakar wa kansa .
Wani irin tukuki zuciyar sa ke masa kamar zata fasa kirjin sa ta fito a fili ya fara magana""" me zaki dani? Menene abn brgewa a rayuwa ta ? Ke me tarbiyya ce kuma mai asali bazan bari ki lalata puture dn ki ba a kaina wasu zafafan hawaye suka shiga zubowa a fuskar jona bai damu da ya share su ba domin wannan shine samun saukin zuciyar sa a fili ya kara furta ina matukar kaunar ki Amma bazan bari ki rayu dani ba miji na gari zakin aura ba dan shaye shaye iri na ba.....
Oum sharifat ce
0 Comments